Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn

Masar ta fitar da mutum mutumin dake alamta gasar cin kofin Afirka na 2019

Hira da Harouna Mahamat Sani daga Jamhuriyar Kamaru wanda ke koyar da harshen Hausa a kasar Sin

Yadda wasu kungiyoyi masu zaman kansu a Najeriya ke kokarin ba da tallafi ga mabukata a watan Ramadan mai tsarki
Ra'ayoyinmu
• Ziyarar Xi a Rasha za ta bude sabon shafin bunkasa alakar sassan biyu
Ana sa ran ziyarar da shugaban kasar Sin Xi Jinping zai gudanar a kasar Rasha, za ta sake bude wani sabon shafin bunkasa alakar sassan biyu.
• Muhalli mai tsaro zai jawo hankalin Sinawa masu bude ido
Yau Talata ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin ta fadakar da masu bude ido, wadanda ke da niyyar zuwan Amurka cewa, tana fatan Sinawan dake Amurka, da kamfanonin kasar Sin dake Amurka, za su kara mai da hankali kan tsaronsu.
More>>
Duniya Ina Labari
• Bikin baje-kolin cinikayyar Sin da Afirka zai karfafa hadin-gwiwar bangarorin biyu a fannin tattalin arziki da cinikayya
Za'a yi bikin baje-kolin hada-hadar cinikayya da tattalin arziki na Sin da Afirka karo na farko, daga ranar 27 zuwa 29 ga wata a lardin Hunan na kasar Sin, inda mataimakin ministan kasuwancin Sin Qian Keming ya bayyana cewa, baje-kolin zai zama wani sabon dandali ga hadin-gwiwar Sin da Afirka ta fuskokin tattalin arziki da cinikayya da sanya sabon kuzari ga hadin-gwiwar bangarorin biyu...
More>>
Hotuna

Kayayyakin ado na 'yan kabilar Miao

Ga harsassai iri daban daban na kasar Sin da na sauran kasashen duniya

Hotunan wasu manyan kankana a Beijing

An yi hazo a babban ganuwa na kundumar Luanping na birnin Chengde
More>>
Mafiya Karbuwa
Bidiyo
• Ayyukan kulawa da mata da yara a kasar Sin na samu babban ci gaba a cikin shekaru 70 bayan aka kafa sabuwar kasar
A kwanakin baya ne kwamitin kula da kiwon lafiya na kasar Sin, ya bayar da wani rahoto game da ci gaban ayyukan kiwon lafiyar mata da yara a kasar. Rahoton ya nuna cewa, a cikin shekarun nan 70 da kafa sabuwar kasar Sin, matsayin kiwon lafiyar mata da yara na samun karuwa sosai......
More>>
• Hira da Harouna Mahamat Sani daga Jamhuriyar Kamaru wanda ke koyar da harshen Hausa a kasar Sin

A wannan mako, za ku ji hirar da Ahmad Inuwa Fagam ya yi da Harouna Mahamat Sani daga Jamhuriyar Kamaru, malami ne dake koyar da harshen Hausa a jami'ar koyon harsunan waje ta Hebei ta kasar Sin, kuma yana karatun digirinsa na biyu a wannan jami'ar, ya bayyana yadda Sinawa masu nazarin harshen Hausa suke bada himma da kwazo domin nakaltar harshen Hausa, har ma da tasirin da harshen Hausa ke da shi...

More>>
• Ranar yara ta kasar Sin
A kan yi bikin ranar yara a lokuta daban-daban a sassan daban-daban na duniya. Sai dai a nan kara Sin a kan yi bikin wannan rana ce a ranar 1 ga watan Yunin kowa ce shekara a matsayin ranar yara ta kasa da kasa da ake bikin ta a fadin duniya......
More>>
• Masar ta fitar da mutum mutumin dake alamta gasar cin kofin Afirka na 2019
Hukumar kwallon kafar kasar Masar, ta fitar da mutum mutumin dake alamta gasar cin kofin kwallon kafar nahiyar Afirka ta AFCON ta bana wanda za ta karbi bakuncin sa. A ranar Lahadi ne hukumar ta fitar da sanarwa mai dauke da hakan. mutum mutumin dai an sanya masa suna TUT, kuma ya yi kama da sarkin kasar na zamanin da, wanda aka kawata da kayan ado. Sanarwar ta ce "Bayan tsawon lokaci, ga shi muna gabatar muku. Ku yi maraba da babban mai saukar bakin gasar AFCON ta 2019".
More>>
• Makon Arewa 2019 na dab da zuwa
Makon Arewa wani biki ne na musamman da Hausawa su kan gudanar a wurare daban daban, don nuna al'adun al'ummar Hausa. A yanzu haka wasu dalibai dake karatu a jami'o'in birnin Jinzhou dake arewa maso gabashin kasar Sin, su ma suna shirin bikin Makon Arewa...
More>>

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China